Against The Odds

Shiri ne da yake nuna masu was an motsa jiki na bangare daban daban kama daga kwallon kafa, kwallon Kwando, kwallon hockey da dai sauran su, yanayin nuna bajintar su da kuma gudun mawar dasuke badawa duk cikin wannan shiri.
The post Against The Odds appeared first on AREWA24.
This post was written by YAHAYA SHUAIBU and was first published at arewa24.com