Kaddarar Rayuwa

Kundali Bhagya (Kaddarar Rayuwa) wani shirin wasan kwaikwayo ne a kan yadda kaddara ta yi tasiri a rayuwar wasu ‘yanmata biyu ‘yan’uwan juna. Za kuma a iya sanya wannan shirin mai dogon zango a sahun wasannin kwaikwayo na soyayya da dukkanin fadi tashi da suka hada da matsalolin soyayya, da yanke shawara da kuma cin amana.
Post Views:
12,091
This post was written by YAHAYA SHUAIBU and was first published at arewa24.com